Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA – ya habarta cewa, tare da halartar gungun ‘yan shi’a na kasar Iraki, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyidah Zahra (AS) a cibiyar Ahlul-baiti (AS). ) da ke birnin Hillah.
22 Disamba 2021 - 13:31
Lambar labari: 1211211